Japan

An Kwashe Ma'aikatan Nukiliya Na Japan

Ma'akatan lafiya na duba mutane a Niigata arewacin Japan
Ma'akatan lafiya na duba mutane a Niigata arewacin Japan rfi

Hukumomin Kasar Japan, sun kwashe daukacin ma’aikatan dake aiki a tashar nukiliyar Fukushima, saboda fitar wani farin hayaki da ake ganin yana da hadari ga lafiyarsu.Wata sanarwar da suka bayar ta talabijin, tace an kwashe ma’aikatan ne da misalin karfe 10.40 agogon kasar.Kasar Korea ta kudu, tayi alkawarin taimakwa Japan da tonne 52 na sinadarin dake sanyaya tashar nukiliyar.