Isra'ila-Palasdinawa

Isra’ila ta zargi shugabannin Palsdinawa ga taimakawa ta’addanci

Danny Ayalon, mataimakin Prime Ministan Isra'ila.
Danny Ayalon, mataimakin Prime Ministan Isra'ila. AFP/

Mataimakin Prime Ministan Isra’ila, David Ayalon, ya zargi shugabanin kungiyar Palasdinawa da taimakawa aiyukan ta’adanci, Bayan wani harin bom wanda hallaka mutum guda, ya kuma raunana mutane 30.A cewar Ayalon matakan da suke dauka na baiwa Yan ta’adda damar ci gaba da kai hare hare, musaman yadda suka ki shiga tattaunawar zaman lafiya da Isra’ila, shirin ayyana kasa ta kansu, da kuma karrama Yan ta’adda.