Yemen

Zanga-zanga a kasar Yemen

Masu zanga-zanga a Yemen
Masu zanga-zanga a Yemen REUTERS/Khaled Abdullah

A kasar Yemen, a garin Taez dake kudancin Sanaa babban birnin kasar, mutane 4 sun hallaka da safiyar yau Litinin, yayion zanga -zangar nuna adawa ga gwamnatinAkwai mutane masu yawa da suka samu raunika, kamar yadda majiyoyin asibiti da shaidun gani da ido suka tabbatar. Malaman makaranta ne suka shiga zanga- zangar kan neman gyara yanayin aikin sun a malantaka, yayin da jami’an tsaro kuma su ka yi amfani da karfi wajen tarwatsa su.