Pakistan :yan Taliban sun doki alhakin kai harin da ya wakana
Wallafawa ranar:
Kungiyar Taliban ta dauki alhakin kai hari ga sansanin jiragen ruwan kasar Pakistan, wanda ya hallaka sojoji 11.Mai magana da yawun kungiyar, Ehsanullah Ehsan, ya ce sun kai harin ne ramko kan kashe Osama ben Laden.