Isa ga babban shafi
Japan

An Katse Tsaftace Tashar Nukiyar Fukushima ta Japan

REUTERS/Kyodo
Zubin rubutu: Suleiman Babayo
Minti 1

An katse tsaftace tashar Nukiyar Fukushima dake kasar Japan, bayana samun karuwar turarar sinadaran nukiya.An yi amfanin da ruwan da ya kai ton 110,000 domin sanyaya tashar nukiyar, wadda ta gamu da matsaloli, sanadiyar girgizar kasa da igiyan ruwa na Tsunami da suka afkawa kasar ta Japan, ranar 11 ga watan Maris na wannan shekara ta 2011.Hadarin nukiyar kasar ta Japan, ya zama mafi muni da duniya ta fuskanta bayana na garin Chernobyl dake kasar Rasha, wanda ya faru cikin shekarar 1986. 

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.