Koriya ta Arewa

Koriya ta Arewa ta nemi komawa kan teburin tattaunawa

ReutersLi

Kasar Koriya ta Arewa, ta bukaci komawa teburin tattaunawa da kasashen Yammacin duniya, dan cimma matsaya kan shirin ta na samun makamin nukiliya.Kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar, ya ce matsayin Koriya ta Arewa bai sauya ba, wajen ganin an koma teburin shawarar, ba tare da bata lokaci ba.