Indiya

Shugabar jam'iyyar dake mulkin Indiya Sonia Ghandhi tana samun sauki

Shugabar jam'iyyar Congress mai mulkin Indiya Sonia Gandhi
Shugabar jam'iyyar Congress mai mulkin Indiya Sonia Gandhi Wikimedia Commons / Ricardo Stuckert

Shugaban jam'iyyar dake mulki a kasar India Uwargida Sonia Ghandhi na samun sauki daga aikin da aka yi mata, a wani asibiti dake kasar Amurka.‘Yar shekaru 64 ana ganin cewa ‘yar siyasa ce dake da karfi a siyasar kasar.Ita dai Sonia Ghandhi ita ce matar Marigayi PM kasar ta Indiya Rajiv Gandhi wanda aka yiwa kisan gilla.