Libiya

Kamfanin man kasar China ya dakatar da ayyukan shi a Libiya da Syria

GETTY IMAGES

KATAFAREN Kanfanin hakar man kasar China, GWDC, ya dakatar da aiyukansa a kasashen Libya da Syria, sakamakon tarzomar da ake cigaba da samu a kasashen.Kanfanin dake hakar mai a kasashen Libya, Niger, Syria da Algeria, yace ya dakatar da aiyukansa a wadanna kasashe ne saboda rashin kwanciyar hankali.