Koriya ta Kudu

Kuri'ar raba gardama kan ciyar da dalibai

Reuters/Lee Jae-Won

Yau Laraba 'yan kasar Koriya ta Kudu, suke kada kuri’a dan amincewa ko kuma watsi da ci gaba da ciyar da dalibai a makarantu kasar, matakin da ke samun suka daga wasu sassa.Ana saran sakamakon zaben ya zama wata kuri’ar amincewa da shugabancin, Oh Se-Hoon, Dan takaran shugabancin kasar, wanda ke bukatar baiwa yara marasa galihu kawai abincin.