Rasha-Koriya ta Arewa

Shugaban Rasha ya fara ganawa dana Koriya ta Arewa

Shugaban Koriya ta Arewa Kim Jong il
Shugaban Koriya ta Arewa Kim Jong il REUTERS/www.portamur.ru/Handout

Shugaban Kasar Rasha, Dmitry Medvedev, ya fara ganawa da shugaban kasar Korea ta Arewa, Kim Jong-Ill, wanda ke ci gaba da ziyarra kasar ta Rasha yanzu haka.Ana saran shugabanin zasu tattauna kan makamashi, man fetur da kuma kasuwanci.