Isa ga babban shafi
Norway

Za a sake Gurfanar da Dan bindiga dadin Norway a gaban kotu

Maharin kasar Norway Anders Behring Breivik
Maharin kasar Norway Anders Behring Breivik Reuters/Andrew Berwick
Zubin rubutu: Nasiruddeen Mohammed | Suleiman Babayo
Minti 1

A ranar Litinin mai zuwa ake saran gurfanar da dan bindigan nan da ya kai wasu tagwayen hare haren da suka kashe mutane 77 a ranar 22 ga watan Yuni a birnin Oslon kasar Norway.Za a saurari bahasi kan shari’ar ne ta hanyar amfani da na’urorin vidiyo da ke watsa hotuna kai tsaye, kuma ‘yan jarida, da ‘yan uwan wadanda harin ya rutsa da su za su halarci zaman.Dan ra’ayin gurguzu, Anders Behring Breivik, ya amsa tayar da bam, a wata mota a gaban ofisoshin gwamnati a Oslo babban birnin kasar, ya kashe mutane 8 kafin ya bude kan wasu matasan. 

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.