Indiya

PM Indiya ya kai ziyara kasar Rasha

Shugaban Rasha  Dmitri Medvedev da PM Indiya Manmohan Singh
Shugaban Rasha Dmitri Medvedev da PM Indiya Manmohan Singh REUTERS/Sergei Karpukhin

PM kasar Indiya Manmohan Singh dake ziyarar kasar Rasha ya gana da Shugaba Dmitry Medvedev, inda suka saka hanu kan yarjejeyar da Indiya zata sayi kayayyakin soja.

Talla

Wannan yarjejeniya an amince da ita bayan kasar ta Indiya ta yi watsi da bukatar Rasha na sayan wasu kayyakin sojan farkon wannan shekara.

Kasar ta Indiya ke kan gaba wajen sayan kayayyakin soaja tsakanin kasashen dake samun bunkasan tattalin arziki na duniya.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI