Isa ga babban shafi
Thailand

Gwamnatin Thailand na Bincike kan kashe Giwaye

Zubin rubutu: Suleiman Babayo | Garba Aliyu
Minti 1

Jami'an kula da Gandun dazukan kasar Thailand sun gano wasu gidajen saida abinci dake amfani da naman giwaye da ake kasowa daga dazukan kasar ba tare da izini ba.

Talla

Tun ranar Littini jami'an suka gano naman giwaye a kantunan cin abinci, dake kan iyakar kasar da kasar Myanmar.

Duk da cewa an haramta kashe giwaye, masu wannan sanaa kan bi dare suka kashe giwayen, domin aikewa da hauren giwan da wasu sassan giwan kasashen China da Japan inda ake harhada wasu magungunan gargajiya dasu.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.