Syria

Dakarun Syria sun karbe ikon Idlib hannun 'Yan Tawaye

Yankin Idlib da ke karkashin ikon dakarun Gwamnatin Syria
Yankin Idlib da ke karkashin ikon dakarun Gwamnatin Syria Reuters

Dakarun gwamnatin kasar Syria sun bayyana karbe ikon garin Idlib na yankin Arewa maso Yammacin kasar bayan fafatawa da ‘yan tawaye. Jami’an tsaro sun gudanar da bincike gida gida, domin neman masu tayar da kayar baya. Babu tabbacin wadanda suka hallaka cikin rikicin.

Talla

A wani labarin manzon na musamman na Majalisar Dinkin Duniya da kungiyar kasashen Larabawa, Kofi Annan ya ce Shugaban kasar Syria Bashar al-Assad ya ba shi amsa kan shirin da ya gabatar na hanyar warware rikicin kasar.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI