Bahrain

An yi wa Kundin tsarin Mulkin Bahrain kwaskwarima amma ‘Yan adawa basu amince ba

Wani dan kasar Bahraini dauke da Tutar kasar a wani gangami da kungiyar adawa ta Wefaq suka hada a Bilad al-Qadeem, a yammacin  Manama
Wani dan kasar Bahraini dauke da Tutar kasar a wani gangami da kungiyar adawa ta Wefaq suka hada a Bilad al-Qadeem, a yammacin Manama Reuters/Hamad I Mohammed

A kokarin shi na kawo karshen tashe tashen hankulan da ke faruwa a kasar Bahrain, Sarki Hamad ya amince da gyaran da aka yi wa tsarin mulkin kasar amma ‘Yan adawa sun nuna rashin amincewar su da karfin da aka kara wa majalisar kasar, inda suka ce bai isa ba.

Talla

Sarkin mai bin mazhabar Sunni, yace za a ci gaba da kawo sauye sauye wajen tafiyar da mulkin kasar, tare da fatan dukkan ‘yan kasar sun bashi hadin kai.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.