Yemen-Alka'ida

Dakarun Yamen na kara kutsawa a maboyan yan kungiyar Alka'ida

Des soldats de l'armée yéménite assis sur un tank dans le sud de Zinjibar où ont lieu des affrontements avec des membres d'al-Qaïda.
Des soldats de l'armée yéménite assis sur un tank dans le sud de Zinjibar où ont lieu des affrontements avec des membres d'al-Qaïda. REUTERS/Yemen's Defence Ministry/Handout

Dakarun kasar Yemen nata dannawa zuwa wani yanki da suke ganin nan ne dandazon ‘yan kungiyar Al-Qaeda a kasar.Bayanai na nuna cewa Dakarun Syria sun mamaye yankin garin Jaar dake kudancin kasarinda ya zuwa dazun nan har sun kasha mutane 5.Kara dannawan na biyo bayan kama garin Loder ne dake gunduman Abyan da Dakarun Gwamnati sukayi.