India-Bama

indiya na son kutsa kai kasar Bama ta fuskar cinakayya

印度总理辛格2012年5月28日在缅甸首都会见缅甸总统吴登盛。
印度总理辛格2012年5月28日在缅甸首都会见缅甸总统吴登盛。 照片来源:路透社REUTERS/Press Information Bureau of India/Handout

Praministan kasar Indiya Manmohan Singh a yau litanin ya sanya hannu kan wasu jerin yarjeniyoyi da shugaban kasar Bama Thein Sein, a lokacin wata ziyara ta tarihi da ya kai a kasar ta Bama, kasar da Indiya ke bukatar kutsawa ta hanyar yin takara da kasar Chana da ta samu gindin zama a cikinta.Mr Singh wanda ya isa kasar ta Bama a jiya lahadi, tare da rakkiyar tawagar yan kasuwa masu yawan gaske, a ziyara da shugaban gwamnatin indiya ya kai a Bama, irinta ta farko cikin 25 da suka gabata.