Syria-Turkiya

Gwamnatin Assad tana kan hanyar rugujewa-Erdogan

Firaminitan Turkiya Recep Tayyip Erdogan yace gwamnatin Shugaba Bashar Assad tana kan hanyar rugujewa duk da zubar da jinin da ake yi a cikin kasar. Firaminsitan yace gwamnatinsa tana kan tattaunawa da ‘Ya tawayen Syria domin kokarin kafa sabuwar gwamnati.

O primeiro ministro turco, Recep Tayyip Erdogan
O primeiro ministro turco, Recep Tayyip Erdogan REUTERS/Umit Bektas