Pakistan
Mutane sama da 750,000 sun rasa matsuguninsu a Pakistan
Wallafawa ranar:
Tsananin ruwan sama ya haifar da ambaliya a wasu sassan kasar Pakistan, inda yanzu haka daruruwan mutane suka shiga cikin halin kakanikayi.
Talla
Rahotanni sun ce a cikin makwanni biyu da suka gabata, Yankunan Baluchistan, Sindh da Punjab duk sun fuskanci matsalar ambaliyar.
A kudu maso Yamcin kasar kwai, mutane sama 750,000 ke cikin halin kakanikayi, yayin da ambaliyar ruwan ya mamaye acre 380,000 na filayen noma.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu