Syria

Syria ta harba bam zuwa Turkiya

Wani yanki a kasar Turkiya da aka kai hari
Wani yanki a kasar Turkiya da aka kai hari REUTERS/Rauf Maltas/Anadolu Agency

Rahotanni na nuna cewa, wani bam da aka harbo daga kasar Syria ya sauka a kasar Turkiya, amma bai raunata kowa ba. Bam din, kamar yadda Kamfanin Dillancin labari na AFP ya fada, ya sauka ne a bakin ruwan Orontes, wand ke gudana tsakanin kasashen biyu.  

Talla

Wani kafar yada labarai bna Talebijin na kasar Turkiya ya rawaito cewa, Turkiya za ta mayar da martani.

Danganataka tsakanin kasashen biyu dai ta tabarbare ne bayan kasar ta Syria a makon day a gabata ta harba wani bam da ya kashe mutum biyar a Turkiya, wanda hakan ya sa Turkiya ta maid a martani.

A farkon makonnan kasashen sun haramatwa jiragen fasinjan junansu shawagi a kasashensu.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI