Iraqi

Hukumomin kasar Iraqi sun bukaci a kawo karshen boren da ake yi wa gwamnati

Les sunnites manifestent à Ramadi, à 100 km à l'ouest de Bagdad.
Les sunnites manifestent à Ramadi, à 100 km à l'ouest de Bagdad. REUTERS/Stringer

Hukumomin kasar Iraqi sun bukaci kawo karshen boren da ‘yan Sunni ke yi a kasar da kuma suka bayyana a matsayin abinda bai dace ba.Gwamnatin kasar dai ta bayyana cewar bai kamata ana gudanar da irin wannan zanga-zangar ba tare da izinin gwamnati ba.

Talla

Musamman ma inji hukumomin kasar jami’an gwamnati bai kamata su yi da’a ga kiran da ‘yan adawa suka yi na a gudanar da yajin aikin gama-gari.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.