Pakistan

Yau ake sa ran za a rantsar Nawaz Sharif sabon Firayi Ministan Pakistan

zababben firayi ministan Pakistan, Nawaz Sharif
zababben firayi ministan Pakistan, Nawaz Sharif REUTERS/Mohsin Raza

Yau ake sa ran za a rantsar da Nawas Sharif a matsayin sabon Pira Ministan kasar Pakistan karo na uku, sakamakon nasarar zaben da ya samu.

Talla

A lokacin mulkinsa, Sharif yana da manyan kalubale a gabansa da suka hada da farfado da tattalin arzikin kasar, da kuma kawo karshen kashe kashen da ake samu a kasar sakamakon harin da jiragen Amurka ke kai wa yankunan da ake zaton cewa akwai ‘yan Alqa’ida a cikinsu.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.