Korea-Amurka

Korea ta Arewa na shirin gina wata sabuwar tashar nukiliya

Shugabn Korea ta Arewa na ziyartar wata tashar nukiliya
Shugabn Korea ta Arewa na ziyartar wata tashar nukiliya REUTERS/KCNA

Gwamnatin Korea ta Arewa, a yau Assabar ta ce za ta gina wata cibiyar Nukiliyar domin kare hare hare da barazana daga Amurka da kuma makwabciyarta Korea ta Kudu.

Talla

A wani sharhin Jaridar jam’iyyar gwamnatin Korea ta Arewa, jaridar ta ce barazanar yaki da ke fitowa daga Korea ta Kudu da Amurka, kan iya haifar da yakin Nukiliya a kowane lokaci daga yanzu.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.