Dr Abbati Bako

Sauti 03:44
Tsohon Firaministan Birtaniya Tony Blair  yana ziyara a Isra'ila da yankunan Faledinawa
Tsohon Firaministan Birtaniya Tony Blair yana ziyara a Isra'ila da yankunan Faledinawa DR/www.tonyblairoffice.org

Tsohon Fira Ministan Birtaniya, Tony Blair, yace lokaci na kurewa wajen cim ma yarjejeniyar zaman lafiya tsakanin Isra’ila da Falasdinu, yana mai cewa ya zama wajibi a ci gaba da tattaunawa ko kuma shirin ya rushe baki daya. Dr Abbati Bako, shugaban Cibiyar gudanar da bincike kan harkokin siyasa da ke Kano yace warware rikicin Falesdinawa da Isra’ila abu ne ya kamata abi a hankali a tattaunawarsu da Bashir Ibrahim Idiris.