Indiya

Ana kyautata zaton ambaliya ta kashe mutane fiye da dubu a Indiya da Nepal

Ambaliya a Asiya
Ambaliya a Asiya Reuters

Jiragen saman sojin kasar India, na ci gaba da jefa kayan agaji da suka hada da abinci, ga dubban mutanen da ambaliyar ruwa ta rutsa da su a Arewacin India da makwabciyar ta Nepal, yayin da adadin wadanda suka mutu ya haura dubu daya

Talla

Fira Ministan India, Manmohan Singh, ya ce sun mayar da hankali ne kan ceto wadanda ambaliyar ya rutsa da su, inda yanzu haka aka kwashe sama da dubu 10.

Singh ya ce, ambaliyar ta yi mummunan ta’adi bayan ya ziyarci yankunan.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI