India

Jirgin kasa ya kashe mutane akalla 34 da ke aikin ibada a kasar Indiya

Wani Jirgin kasa, mai tsananin gudu ya afka a cikin taron masu gudanar da ziyarar ibada ta mabiya addinin Hindu, inda ya kashe mutane akalla 34.

wani jirgi da ya yi hatsari
wani jirgi da ya yi hatsari REUTERS/Gonzalo Fuentes
Talla

Kakakin hukumar jiragen kasar, Amitabh Prabhakar, ya ce an samu hadarin ne lokacin da masu ziyarar suka yi kokarin tsallaka hanyar jirgin, duk da gargadin wutar da aka yi da ke umurtar su da su tsaya saboda kusantowar jirgin

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI