Philippines
Ana bukatar karin kudi don kai dauki ga al'ummar Philippines
Wallafawa ranar:
Majalisar Dinkin Duniya ta sake kaddamar da gidauniya dan taimakawa mutanen kasar Philippines da bala’i ya aukawa, wanda ya yi sanadiyyar mutuwar mutane kusan 7,500.
Talla
Ofishin Kwamishinan Jinkai na Majalisar, ya ce ana bukatar kusan Dala miliyan 20 dan taimakawa wadanda suka tsira da rayukansu.
Bernard Kerblat, jami’in hukumar ya ce mutanen da bala’in ya shafa na cikin kunci.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu