Isa ga babban shafi
India

India tana dab da yakar cutar Polio

Likita yana diga wa wata yarinya ruwan rigakafin Polio duk da barazana daga kungiyar Taliban da ke adawa da shirin saboda yadda aka fake da sunan Polio aka kashe Osama bin Laden
Likita yana diga wa wata yarinya ruwan rigakafin Polio duk da barazana daga kungiyar Taliban da ke adawa da shirin saboda yadda aka fake da sunan Polio aka kashe Osama bin Laden Karin Brulliard/The Washington Post via Getty Images
Zubin rubutu: Awwal Ahmad Janyau
1 Minti

Kasar India ta cika shekaru uku ba tare da an samun karuwar masu kamuwa da cutar polio ba, matakin da ake ganin zai kai ga ba kasar shaidar rabuwa da cutar baki daya. Hamid Jafari, jami’in hukumar lafiya ta Majalisar Dinkin Duniya, yace an samu gagarumar nasara a kasar.

Talla

Jami’in ya kuma ce, muddin aka samu irin wannan ci gaba a Najeriya da Afghanistan da cutar ta yi kamari, to duniya za ta yi sallama da cutar baki daya.

Duk da kokarin da ake yin a kawar da cutar amma an samu barkewarta a wasu kasashen Afrika da Syria a 2013.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.