Bakonmu a Yau

Bakonmu A yau; Malam Adamu Ladan

Sauti 03:33
La police afghane sécurise les lieux de l'attaque de ce mardi 25 mars, à Kaboul.
La police afghane sécurise les lieux de l'attaque de ce mardi 25 mars, à Kaboul. REUTERS/Mohammad Ismail

Sakataren tsaron Amurka Chuck Hagel, ya bayyana cewa musayar fursunonin da aka yi tsakanin hukumomin kasar da kuma Kungiyar Taliban, abu ne da zai iya share fage domin shiga tattaunawar kai-tsaye tsakanin Amurka da wannan kungiya da aka bayyana ta da cewa ta ‘yan ta’adda ce.A game da wannan musayar fursunoni da aka yi tsakanin Taliban da gwamnatin Amurka, Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya zanta da Malam Adamu Ladan, wani mai sharhi kan al’amurran siyasar duniya, ga kuma yadda zantawarsu ta kansace.