Pakistan

Kotu ta ba Musharraf damar ficewa Pakistan

Pervez Musharraf tsohon shugaban Pakistan
Pervez Musharraf tsohon shugaban Pakistan REUTERS/Mian Khursheed

Kotun kasar Pakistan ta bukaci gwamnatin kasar ta dage haramcin tafiye tafiye da aka kakabawa tsohon shugaban kasar Pervez Musharraf, wanda ake tuhuma da aikata laifuka da suka hada da cin amanar kasa. Mai Shari’a Mohammed Ali Mazhar a babbar kotun Karachi ne ya dage haramcin, amma gwamnti tana da ‘yancin daukaka kara a kotun Koli.

Talla

Musharraf yace yana son ya je Dubai domin duba mahaifiyarsa da ke fama da rashin lafiya.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.