Isa ga babban shafi
Taiwan

Jirgin TransAsia ya yi hadari a Taiwan

Hadarin jirgin TransAsia a Taiwan
Hadarin jirgin TransAsia a Taiwan REUTERS/Wong Yao-wen
Zubin rubutu: Awwal Ahmad Janyau
Minti 1

Hukumomin Kasar Taiwan sun ce mutane 48 suka mutu sakamakon hadarin jirgin sama na Trans Asia a lokacin da ya je saukar gaggawa. Jirgin mai dauke da mutane 58 ya fadi akan gidaje ne kusa da tashar Magong a tsibirin Penghu.

Talla

Rahotanni sun ce akwai mutane 10 da suka tsira da ransu.

Cikin wadanda suka mutu an tantance wasu dalibai da ke karatun likitanci ‘Yan kasar Faransa guda biyu.

Jirgin ya raunata mutane 5 da ke kasa bayan ya fado a saman gidajen da ke kusa da tashar Jirgin sama.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.