kasashen duniya zasu tarbata sama da euros biliyan 4 dan sake gina yankin Gaza
Wallafawa ranar: Chanzawa ranar:
A YAU Lahadi a birnin Cairo na kasar Masar aka buda zaman taron kasashen duniya domin neman tallafin kudin sama da Euro biliyan 4, wajen sake gina yankin gaza na Palastinawa
Yakin tsawon kwanaki 50 dai, da Izraela ta kaddamar dai ya yi raga da yankin na Gaza tare da kashe mutane kusa dubu 3000 ,
zaman taron da zai samu halartar manyan kasashen larabawan yankin gabas ta tsakkiya da kasashen turai da Amruka, zai bada dabar kaddamar da gidauniyar neman tallifinsama da Euro biliyan 4 ne domin sake gina yankin na Gaza
Babban sakataren harakokin wajen kasar Amruka John Kerry dake halartar taron zai bukaci bangarorin 2 Yahudawa da Falastinawa da su sake komawa teburin mawuyaciyar tattanawar samar da zaman lafiya tsakaninsu
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu