China

Musulmin kabilar Uighur 450 aka kashe a China

Wani dan kabilar Uighur a garin Urumqi, yankin Xinjiang a China
Wani dan kabilar Uighur a garin Urumqi, yankin Xinjiang a China Reuters/路透社

Wata Kungiyar da ke kare ‘yan kabilar Uighur a Yankin Xinjiang na kasar China tace akalla mutane sama da 450 aka kashe bara a tashin hankalin da aka samu a yankin. Yankin na Xinjiang ya fuskanci tashin hankali tsakanin ‘yan kabilar Uighur tsiraru kuma Musulmai da ‘yan kabilar Han ma su rinjaye.

Talla

Kungiyar da ke sa idon ta Washington tace adadin mutanen da aka kashe bara ya ninka na shekarar 2013 yayin da hukumomin China suka kasa daukar matakin magance matsalar.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI