Lebanon

An Cafke mutane 9 da ake zargi da kai hari Beirut

Harin ranar alhamis a Beirut na kasar Lebanon
Harin ranar alhamis a Beirut na kasar Lebanon REUTERS/Khalil Hassan

Jami ‘an tsaro a Lebanon sun cafke wasu mutane 9 mafi yawa ‘yan kasar Syria da ake zargi da hannu wajen kai tawagen hare-haren kunar bakin wake a birnin Beirut wanda ya kashe mutane 44.  

Talla

Ministan harkokin cikin gidan kasar Nuhad Mashnuq a wani taron manema labarai ya ce mutane da ake rike da su a yanzu 7 ‘yan syria ne 2 'yan Lebanon cikin su hada masu safaran ‘yan ta’adda tssakanin kasashe.

Harin na ranar alhamis mayakan ISIS sun dau halkin kai shi.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.