Isa ga babban shafi
Cambodia

An kama wani likita da laifin gudanar da ayyukan sa ba bisa ka'ida ba

kabilu kasar Cambodia
kabilu kasar Cambodia សហការី
Zubin rubutu: Abdoulaye Issa
Minti 1

Wata Kotu a kasar Cambodia ta samu wani likitan da bashi da lasisin aiki da laifin harbawa mutane sama da 200 cutar kanjamau inda ta daure shi shekaru 25 a gidan yari.

Talla

Likitan bogi mai suna Yem Chroeum ya kwashe lokaci yana aikata mummanar aikin kafin ya shiga hannu.
Tuni wasu da aka harbawa cutar suka mutu.
Kungiyoyin kare hakin bil Adam a kasar dama waje ke ci gaba da yi tir da Allah wadai tareda fatar gani hukumomin sun dau matakan hukunta shi.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.