Kasar Saudiyya ta sanar da kafa rundunar hadaka domin yakar ta'adanci

Sauti 03:54
Taron shugabanin kasashen Larabawa
Taron shugabanin kasashen Larabawa DR

A yau talata ministan harakokin wajen kasar Saudiya Adel al-Jubeir ya sanar da kafa wata sabuwar rundunar yaki da ayyukan ta’addanci a kasashen musulmi zalla, domin tashi tsaye wajen yakar ta’addanci da yan ta’addan dake ci gaba da wahalar da kasashen musulmi a duniya,To sai dai tuni wannan shiri ya hadu da suka daga wasu masharhanta siyasar Duniya ,Mahaman Salisu Hamisu ya tattauna da Dr Abdulkadir Mubarak malami a jami’ar Abuja a tarayyar Najeriya