Pakistan

Dokar kashe dan ta'adda ta dai na aiki a Pakistan

An sha nuna adawa da dokar kisa a Pakistan
An sha nuna adawa da dokar kisa a Pakistan AAMIR QURESHI / AFP

Dokar da ke bai wa kotun soji daman hukunta fararan hula da wadanda ake zargi da ayyukan ta’adanci ta kawo karshan aikin ta a Pakistan.

Talla

Sai dai gwamnatin kasar ba ta sanar ko za ta sabunta dokar ba, da aka kafa na gajeran lokaci bayan gyara a kudin tsarin mulkin kasar sakamakon hare-hare ta’addanci a shekarar 2014.

Wani hukunci da dokar ta taba yankewa na rataya kan mutane 12 da kashe wasu 149 ya janyo suka a duniya musamman tsakanin kungiyoyin kare hakkin dan adam.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.