Isa ga babban shafi
Kasuwanci

Sarafar goro daga Najeriya zuwa Saudiya

Sauti 10:07
Goro ta kulla zumunci a tsakanin al’umomi
Goro ta kulla zumunci a tsakanin al’umomi www.travelblog.com
Da: Abdurrahman Gambo Ahmad

Shirin kasuwa akai miki dole na wannan makon tare da Ramatu Garba Baba ya tattauna ne kan shigar da goro daga Najeriya zuwa wasu kasashen yankin Asiya musamman Saudiya, wadda ta haramta safarar goron saboda abin da ta kira barazanar kiwon lafiya, yayin da kuma al'ummar kasar musamman maza ke matukar kaunar goron.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.