India

Ana dakon sakamakon zaben jihohi a India

Firaministan India Narendra Modi na fatan samun nasara a zaben na jihohi
Firaministan India Narendra Modi na fatan samun nasara a zaben na jihohi REUTERS/Adnan Abidi

Firaministan India Nerandra Modi na fatan karfafa madafun ikonsa a dai dai lokacin da ake dakon fitar da sakamako a zaben jihohi da aka gudanar a kasar.

Talla

Hankula dai sun fi karkata ne kan jihar Utter Pradesh mai yawan al’umma miliyan 220 da kuma ake kallo a matsayin wuri mafi muhimmanci a zabukan kasar.

Wata kuri’ar jin ra’yin jama’a ta nuna cewa, jam’iyyar Bharatiya Janata ta Firaminista Modi na kan gaba wajen lashe yawan kujeru a zaben na jihohi.

Wannan na zuwa ne a yayin da ya rage shakeru biyu a gudanar da zaben shugaban kasa.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI