Qatar- Saudiya

Kasar Qatar ta musanta zargin tallafawa ta'addanci

Ministan harakokin wajen kasar Qatar ya bayyana cewa jerin bukatun da kasar Saudiya da kawayenta suka gabatar wa kasarsa suna zarginta da tallafawa ayyukan ta’addanci da cewa ba gaskiya bane.

Doha, na kasar  Qatar
Doha, na kasar Qatar STR / AFP
Talla

Ministan harakokin wajen Qatar Cheikh Mohammed Ben Abderrahmane Al-Thani a lokacin wani taron manema labarai a Doha ya musanta zargin dake cewa suna taimakawa yan ta’adda kuma kasar sa ba zata kawo karshen yancin fadin albarkacin baki ba kamar yadda suka bukaci a rufe tashar Aljazira.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI