Bakonmu a Yau

Dr Tukur AbdulKadir: Rikicin kasar Qatar na dada girmama

Wallafawa ranar:

Kasar Saudiyya da kawayenta uku Masar, Baharain da Daular Larabawa, sun soki matakin Qatar na kin mutunta sharuddan da suka gindaya mata kafin yin sulhu. Da fari dai kasashen sun gabatarwa Qatar sharudda 13, ciki harda bukatar rufe gidan talabijin na Aljazeerah, wadanda suka ce tilas ne ta cika su, kafin su zauna a teburin sulhu da ita. A kan wannan Garba Aliyu Zaria, ya tattauna da Dr Tukur AbdulKadir.

Ministan harkokin wajen kasar Qatar AbdulRahman Al-Thani
Ministan harkokin wajen kasar Qatar AbdulRahman Al-Thani
Sauran kashi-kashi