Isa ga babban shafi
Asiya

Ambaliyar ruwa ta hallaka mutane 94 a Nepal da India

Ambaliyar ruwa ta jefa mutane cikin wani hali a kasashen Nepal da India
Ambaliyar ruwa ta jefa mutane cikin wani hali a kasashen Nepal da India REUTERS/Stringe
Zubin rubutu: Umaymah Sani Abdulmumin
Minti 1

Akalla mutane 94 aka tabbatar da mutuwar su sakamakon ambaliya da zabtarewar kasar a kasashen Nepal da India, yayin da ake ci gaba da neman wasu mutane da dama da ake zargin ruwa ya tafi da su.

Talla

Hukumomin Nepal sun ce mutane 49 suka mutu, 17 kuma suka bata, yayin da ruwan ya raba dubban mutane da gidajen su.

Shankar Hari Acharya, shugaban agajin gaggawa ya ce har giwaye aka baza domin gudanar da aikin agaji.

A India ambaliyar ta dauki wasu motocin safa biyu inda ta kashe mutane 45.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.