Isa ga babban shafi
Turkiya-Qatar

Sarkin Qatar ya fara ziyarar aiki a Turkiyya

Sheikh Tamim bin Hamad al-Thani Sarkin Qatar
Sheikh Tamim bin Hamad al-Thani Sarkin Qatar GIUSEPPE CACACE / AFP

Sarkin Qatar ya fara ziyara wannan laraba a Turkiyya a daidai lokacin da kasar ke ta shiga rikicin diflomasiyya da na kasuwanci da Amurka.

Talla

Sarki Sheikh Tamin bin Hamad Al-Thani na Qatar, na ganawa da shugaba Erdogan lokacin wannan ziyara inda za su tattauna kan batutuwa da dama da suka shafi kasashen biyu da ke da kyaukkyawar alaka.

Ziyarar Sarkin Qatar na zuwa a lokacin da kasar ta Turkiyya ke fuskantar mantsin lamba ta fuskar tattalin arziki bayan da Amurka ta dau wasu matakai da suka sha babban da siyasar Turkiyya.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.