Shekara guda da sma gudun hijirar 'yan Kabilar Rohinga
Wallafawa ranar: Chanzawa ranar:
A yau 25 ga watan Ogusta 2017 shekara guda ke nan da soma hijirar musulmi ‘yan kabilar Rohiga tsirari a kasar Bama inda kimanin yan kabilar dubu 700 000 ke makale a sansanonin ‘yan gudun hijira a kasar Bangladesh sakamakon kisan tsabtace kabila da ake yi masu a cewar MDD
Yau shekara guda kenan da soma gudun hijirara zuwa Bangladshe domin tsrewa kisan da sojojin kasar ta Bama ke yi masu, wadanda ke daukarsu a matsayin baki da suka shigo da sabon addini a kasar
Duk da yarjejeniyar da aka cimma da kasar Bangladesh kan yinkurin sake maida yan Rohingar gida ya ci tura, a yayin da rayuwa a sansanonin yan gudun hijirar kuma ke ci gaba da kasancewa a garesu mai matukar wahala.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu