Bakonmu a Yau

Dr Abba Sadiq kan kashe dan jarida Jamal Kashoggi a ofishin jakandancin Saudiya dake Turkiya

Sauti 03:24
Jamal Khashoggi, dan Jaridar da aka kashe a ofishin jakadancin Saudiya dake birnin Santambul na Turkiya.a
Jamal Khashoggi, dan Jaridar da aka kashe a ofishin jakadancin Saudiya dake birnin Santambul na Turkiya.a MOHAMMED AL-SHAIKH / AFP

Shugaban Turkiya Recep Tayyib Erdogan yayi alkawarin fito da gaskiyar abinda ya faru da Dan Jaridan Saudiya Jamal Kashoggi a ofishin Jakadancin Saudiyan dake birnin Santanbul.Kasashen duniya dai yanzu haka na ta tayar da jijiyoyin wuya sakamakon mutuwar Jamal Kashoggi mutumin da aka bayyana da cewa mai ra’ayin sukar shugabannin Saudiya ne.Mun tuntubi Dr Abba Sadiq, babban Edita mai zaman kansa na kamfanin dillancin labarai na Pana, dake zaune a Paris na kasar Faransa yadda yake kallon wannan dambarwa.