Isa ga babban shafi
Asiya

Yan Sanda na shirin afkawa masu zanga-zanga

Zanga-zanga a Hong Kong
Zanga-zanga a Hong Kong 路透社。
Zubin rubutu: Abdoulaye Issa
1 Minti

Hukumar yan Sandan Hong Kong ta umurci masu zanga-zanga da su fice daga saman hanya dake zuwa cibiyar yan Sanda bayan da dubban masu zanga – zanga suka datse hanyar zuwa shelkwatar .

Talla

Gwamnatin Hong na ci gaba da fuskantar barrazanar masu zanga-zanga biyo bayan amincewa da dokar mika duk mai laifi zuwa China, ‘Yan sandan Hong Kong sun bayyanna cewa mudin masu zanga-zanga suka ci gaba da dates hanya to za su hafkawa musu.

Masu zanga-zangar na neman shugabar gwamnatin yankin da ta yi murabus, kana ta saki masu zanga – zangar da aka kama yayin tarzomar siyasar .Zanga – zangar baya – bayan nan na zuwa ne bayan gwamnati ta ki amincewa da bukatun milioyoyin mutanen da suka bazama tituna don adawa da shirin aikewa da masu laifi China.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.