Isa ga babban shafi
Nepal

Mutane 50 sun mutu sanadiyyar amabliyar ruwaa a Nepal

Ambaliyar ruwa a lardin Saptari Nepal a shekara ta 2017.
Ambaliyar ruwa a lardin Saptari Nepal a shekara ta 2017. REUTERS/Navesh Chitrakar
Zubin rubutu: Abdoulkarim Ibrahim
1 Minti

Ruwan sama da kuma tabo sun yi sanadiyyar mutuwar mutane akalla a kasar Nepal yayinn da har yanzu ake ci gaba da neman wasu mutane da suka bata bayan faruwar iftila’i.

Talla

An samu faruwar irin wannan matsala a yankin arewa maso gabashin kasar India, inda mutane 11 suka rasa rayukansu, yayin da koguna suka cika har suka haddasa ambaliya.

Mai magana da yawun rundunar ‘yan sandan Nepal Bishwaraj Pokharel ya ce aa yi nasarar ceto mutane dubu daya da 100 daga yankunan da ke hatsari, yayin da ake hasashen cewa ruwa zai janye sannan koguna su kuma matsayinsu na asali daga ranar litinin mai zuwa.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.