Bidiyo

Hotunanmu na bidiyo na kunshe da batutuwan da suka shafi al’adu, rayuwar al’umma, kimiya, fasaha da kuma muhalli da ke faruwa a Paris da Faransa, da kuma wadanda ke faruwa a Afirka da sauran sassan duniya.

Saurari RFI a salula.

Za ku samu jerin hotunanmu na bidiyo a kan shafukan RFI na YouTube, Facebook, Twitter da Instagram.