Bidiyo: Ba za mu iya rayuwa babu nama ba-Yarbawa

Kasuwar Sasa a Ibadan,inda aka samu rikici tsakanin Hausawa da Yarbawa
Kasuwar Sasa a Ibadan,inda aka samu rikici tsakanin Hausawa da Yarbawa © Rfi hausa - Ahmed Abba

Yadda yajin aikin masu shigo da kayan abinci da dabbobi kudancin Najeriya ya haifar tsadar abinci a Legas.