Mohammed Abas ya kawar da yuyuwar ci gaba da tattaunawa da kasar Izraela

The body of Mohammed Qawareek, who was shot dead by the Israeli army, is carried during his funeral in the West Bank village of Awarta near Nablus on 21 March 2010
The body of Mohammed Qawareek, who was shot dead by the Israeli army, is carried during his funeral in the West Bank village of Awarta near Nablus on 21 March 2010 Reuters

Shugaban al’ummar Plastinawa Mohammed Abas ya kawar da yuyuwar ci gaba da tattaunawa da kasar Izraela, ba tare da ta fasa ci gaba da gina matsugunnnan yahudawa yan kakagida da take yi a yankin gabashin birnin kudus ba. Moh Abas ya fadi haka ne a wajen taron kungiyar kasashen larabawa a birnin Syrt na kasar Libiya, PM kasar Turkiya Recep Tayyip Erdogan ya danganta ikrarin kasar ta Israela, na bayyana Birnin kudus a matsayin birninta na har abada a matsayin hauka.